Information reaching Kossyderrickent has it that Dan Bello ya kashe Naira miliyan 4.1 wajen gyara makarantar firamare ta gwamnati a Kano cikin kwanaki 12.
Dan Bello ya kashe Naira miliyan 4.1 wajen gyara makarantar firamare ta gwamnati a Kano cikin kwanaki 12.
Kamar yadda bayanai suka nuna, Dan Bello ta bakin manajansa Ibrahim Salisu Nasir ya kammala gyaran cikin kwanaki 12.
A cewar Dan Bello, ya samar da ajujuwan da aka gyara da fanfo guda 4 sakamakon zafin da ‘yan makarantar ke yi a Kano. READ MORE HERE