December 14, 2024

Information reaching Kossyderrickent has it that Zazzau Emirate Council, Dan Isan Shehu Idris, ya rasu sakamakon hadarin mota. READ MORE HERE

Abdullahi Kwarbai, mai magana da yawun masarautar, wanda ya tabbatar da faruwar lamarin, ya ce hatsarin ya afku ne a hanyar Abuja zuwa Kaduna a yammacin ranar Talata.

Marigayi Shehu-Idris ya rasu ya bar mata daya da ‘ya’ya biyu. Ya kasance mataimakin sakataren masarauta har zuwa rasuwarsa.

Sallar jana’izar wadda aka gudanar a fadar Sarkin Zariya, ta samu halartar Mai Martaba Sarkin Zazzau, Malam Ahmed Nuhu Bamalli, da ‘yan majalisa da sauran masu rike da sarautar masarautar.


Discover more from KossyDerrickent

Subscribe to get the latest posts sent to your email.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Discover more from KossyDerrickent

Subscribe now to keep reading and get access to the full archive.

Continue reading